Shin akwai Dragon ko kuma Karya ne, Babbar magana, Shiga ku…

Toh fa ana wata ga wata, Ga wani Bidiyo mai ban mamaki, Dragon a kasar Hausa a kusa da bishiyar kuka, shin wannan gaskiya ne ko kuma hadi ne kawai ku biyo mindomin ku san gaskiya

a kan wannan abinda kuke gani, akwai wani Shahararren mahadin bidiyo wanda ya kasance shindin dan kasar Hausa ne wanda hakan ya kasance abin Alfahari

ga yan kasar hausa gaba daya shine mai hada ire iren wannan Bidiyon, kuma kamar yadda muka sani gana daya ba wani abu wai shi dragon a ban kasa, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace,

Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Mun gode da ziyartar wannan shafin namu mai albarka.

GA RAMADAN YA ZO A YAWAITA IBADA DA KUMA KYAUTATAWA BAYIN ALLAH, UBANGIJI ALLAH YA BAMU IKON YIN HAKAN, AMEEN THUMMA AMEEN.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *