Shiga ku kallai yadda jamian yan sandan Jahar Katsina sukayi da Yan Taadda…

Masha Allah muna farinciki da ire iren wannan nasarar da ake samu, fatan mu shine Ubangiji Allah Ya kara basu

Nasara a kan miyagun da suka addabemu, mun samu labari daga gidan Jaridar Freedom radio a kan Web site din su

tun a ranar hudu ga watan September na shekarar 2020, Jamian yan sanda sun samu nasarar sheke yan taadda masu yawa sosqi sosai, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

https://freedomradionig.com/mun-kashe-yan-taadda-a-jihar-katsina-rundunar-yan-sanda/

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *