Shiga kaga yadda akai ram da wasu yan fashi dauke da muggan makamai…

Babbar magana ana wata ga wata, “Jamian Tsaron kasar Najariya sun samu nasarar sheke yan Taadda dari sannan suka kama sama da dari a rate da kuma shanu sama da dunu Uku”

YouTube channel Jakadiya ta dora wannan Bidiyon, Kai masha Allah Fatan Haka muke so ace kullum Jamian tsaron mu suyi ta samun nasara a kan miyagun da suka addabemu a kasashen mu

Gabadaya domin shi wannan abin yanzu ba iya kasar mu bace take cikin wannan halin ba kusan dukkan kasashen duniya ke fama da wannan, Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Allah ya shiryar da

su baki daya idan masu shiryuwa ne idan kuma sabanin hakan ne Ya Allah Kayi mana maganin su gaba daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

https://youtu.be/-WLpxzNx38Y
2
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *