Shiga ka kalli yadda sojoji suka tatso gaskiya daga bakunan wasu matasa, Allah yasa mu dace…

Babbar magana idan ance soja fa an gama zance a cikin jamiai, shin ko kun san cewa sojoji sune masu shiga su kwana a cikin dazuka wata da watanni duk domin su bawa Al Umma

Tsaro, Su bar Iyayen su da matan su da kuma yaran su duka su tafi su bar jahohin su duk domin suna kokarin kare rayukan mutanen kasar su, Ya Allah Ka Saka musu da Alheri gaba dayan su

Ya Allah Duk sojan da ta kasance yana aikin sa ne saboda kai, muna rokonka Ya Allah ka saka masa da sakamakon da yafi ko wanne wato Gidan Aljanah, Allah yasa mu cika da La Ilaha Illa Allah Muhammadu RasuluLLAH (S.A.W), Ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *