Shiga ka kalli bidiyon yadda aka kama shugaban yan bindiga kuma an ka…

Ga labari da dumi duminta an kama shugaban yan bindiga kuma an kashe kwamishinonin sa wannan abin ya bada Annashuwa.

Kai masha Allah wannan babbar nasara ce daga Ubangiji Allah, fatan mu shine Ubangiji Allah Ya kara bawa jamian

tsaron mu nasarori a kan dukkan wasu masu yunkurin takoradi mana, ta hanyar taba zaman lafiyar mu da kuma

lafiyar mu da kuma dukiyoyin mu, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram, ga bidiyon a nan kasa.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *