Shiga Ka Kalli abinda manyan kasa suka ce a kan canjin kudi, se kun kalla kawai…

toh fa ana wata ga wata batun canjin kudi ya tsaida al amuran mu na yau da kullum gaba daya, kasuwancin mu sunyi kasa muamalar my ta yau da kullum shima yayi kasa duk wanda

ka gani kawai yana kukan ya zaiyi har wasu sun ma manta da Allah a cikin wannan lamarin kuma idan baku manta ba shi musulmi a duk inda musiba ta sameshi ana son ya yawaita

ambaton Ubangijin sa wato yace “InnaLILLAHI  wa Inna Ilaihi Rajiun, da kuma Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, da kuma La Ilaha Illa Anta SubhanaKA Inni minazzalimuhn.” Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *