Malam kabiru gwambe Zai maka mu’azu magaji a kotu
Labari dadumi duminsa sheikh kabiru gwambe yayi bara zanar daure muazu magaji a kotu sabo da ya dan gantashi da APC.
Rigimar tasu ta samo assali ne tun bayan lokacin da babban Dan siyasar nan wato mu’azu magaji ya Dan gan ta shi sheikh kabiru gwambe da cewa dan APC ne.
Sanin kan kune kabiru gwambe babban malami wannan maganar da yayi ta bawa man yan mutane mamaki sabo da ya Dan gan tashi da APC.

Tam bayar anan itace shin kabiru gwambe ya tsani jam’iyar APC ne ko kuma da’a kwai wanda ba yaso a cikin jam’iyar ta APC shin a tinanin ku da an dan gan tashi da jam’iyar PDP zai ce wani abu ko kuma dai ba zai ce komai ba.
A’bisa dukkan alamu kabiru gwambe baya san har kokin siyasa da dukkan abun yasha fi yan siyasa kila yana ganin ta rayya da yan siyasa zai taba masa kimar sa ta malunta ko kuma da’a kwai wani abu da yake nufi da jam’iyar APC.
Sabo da al’umma da dama zasu ga waccar maganar da hon. Eng. mu’azu magaji Dan saurayi, ya yita ba takai ace za’a kai mutum kotu a kan taba ballema ace wani babban MALAMI ne zai kai kotun a kan wannan maganar.

Ko made menene ya faru kowa yasan wannan malamin babban malmin sosai san nan kuma da’a kwai man yan malamai da shuka shiga siyasa kuma har yanzu suna da kima a idan al’umma kai harma gobe.
Yanzu misali mudau kamar Dr isa ali fantami dade sauran malaman da ku kasan sun shiga siyasa ko kuma sun taba shiga siyasa a yanzu haka sai ace ba’a ganin Dr isa ali fantami da mutunci.
Nasan kowa yasan mukamin da Dr isa ali fantami ya rike ko kuma ince a’kabashi wato mu kamin ministan sadarwa sabo da haka al’umma da dama zasu raja’a akan waccar maganar ba takai ace an tafka mutun akotuba wallahu a’alamu.
A wani labarin na da ban zakuji cewa hukumar yan sanda ta kama wata motar dan sarki dauke da wata gawar budur wa mai kimanin shekaru 27.
I’ya yan wannan budurwar sun shiga tashin hankali sosai shi kuma wannan sarkin ko dan sarkin an sakaye sunansa sa boda ba’so a sani sabo da wani dalilan su daman haka duniyar take.
Har yanzu ana nan ana cigaba da bincike domin a tabbatar da anyiwa mahai fana ya rinyar adalci akan wannan lamarin da yafaru.
Kowa yasan yanzu duniyar ce’a haka al’umma san zuciyar su ya musu yawa wata kila suna ganin ya rinyar tasu dashi suna abunda bai daceba amma sabo da san abun duniya sukai shiru sukka rufe bakin su har wannan a bun yafaru.
Daman ance kaddara tariga fata da man Allah subhanahu wata’alah ya kaddara hakane zai faru da ita kuma yata mutune a’haka kaga babu a bunda zai hana ta mutuwa.
A’wannan hanyar kuma babu makawa yarin yarde ta mutu kuma basaraken yana nan araye Allah yashi ga tsanin nagari da mugu ameen summa ameen.
muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin na mai suna (LABARAN HAUSA.COM.COM )