Shegu da sukace basuwa ji ashe karya ne, shiga ku kalli yadda sukayi da giwa…
Toh fa Ana wata ga wata ga wani sabon salo na tserewa daga komar giwa a cikin wannan Bidiyon,
da farko de abin da ya faru a cikin wannan bidiyo, ya koya mana darasi mai girma musamman ma a wannan zamanin
namu bakasan inda zaka tsinci kanka ba, Fatan mu kawai shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.