“Sharrin da rarara ya yiwa Yan arewa A sabuwar wakar sa Allah bazai barshi ba duk mai kishin zai kalli wannan…”

Muna magana da babbar murya akan rarara lallai kaji tsoran Allah babu inda wannan abun zai kai ka illah ga hallaka somin kowa yana kunci kafito kace arewa na godiya ka sani duk wanda kayiwa sharri Zaku tsaya dasu.

Domin kace arewa na godiya shin a arewa wanene yake godiyar baka isa dai kace mana manyan arewa ne suke godiya ba ko domin idan dasu zasuyi godiya baka isa su saka ka kayi waka suce ka fadawa tinubu suna godiya ba.

Doladai talakawa kake nufi kuma talaka babu wani talaka dazai godiwa tinibu a yanzu a halin da ake ciki amma bamu san nan gaba ba dan haka kasan me zaka ke fada idan akwai wanda yake da damar gaya masa yaji anan.

To yai maza maza ya bashi shara kada talakawa su juya kan rarara sufara yi masa Al’kunutu domin Allah ya rufe bakin sa rama dai na sha’awar wakar kwata kwata balle har yazo yana yiwa yan arewa kage ba.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *