Shagalin da akai acikin gidan Jarimi ali nuhu ya bada mamaki kwarai da gaske..

ficaccan jarumi acikin masana antar kannywood ali nuhu wanda mutane da yawa daga cikin jaruman masana antar kannywood suke kiran sa da suna sarki.

A ajiyane ficaccan jarumin masana antar kannywood kuma producer na hausa film kenan wato kannywood ya gudanar da wani shagali happy birthday.

Shi da iya lansa kamar yadda ko wanna mutum ya keyi idan yana da damar yin hakan duda ya kasan ce manyan malamai suna cewa bai hallta ayi shiba.

Sabo da babu kyau acikin addinin muslinci kamar yadda mukeji malamai suna yawan fada acikin tafsiri idan sunyi daga karshe sai dai muce.

Allah ya shirye mu baki daya wanda kuma sukeyi sabo da jin dadin rayiwar su kuma sunsan baku kyau to Allah yasa su gane kuma su dai nayi..

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Shagalin da akai acikin gidan Jarimi ali nuhu ya bada mamaki kwarai da gaske..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *