Shagalin auran Umar hashim da Hajiya nafisa Babbar magana abun sai kace amafarki menene gaskiyar wannan maganar…
Ficaccan jarumin kannywood lawan Ahmad wanda yake kawo muku shirin fidin izzar so ko dai bari muce muku Umar hashim musan zakufi ga newa.
Jarumi lawan Ahmad yafito ya kalu balanci mutane akan auran sa da wata jarumar kannywood wanda wannan jarumar ana kiran ta da suna Aisha izza
Wato kar kuji ance sunan ta aisha izza kuyi tinanin sunan tane na gaskiya hakan a’a sunan na gaskiya shine aisha najamu tasamo wannan sunane a izzar so.
Sabo da tana daya daga cikin masu yaka rawar gani sosai da sosai acikin wancan shirin mai suna izzar so acikin shirin ana kiran ta da hajiya nafisa.
Sabo da an san acikin shirin izzar so hajiya nafisa da Umar hashim suna takun saka bayan anga wani hotan su yana yawo sunyi shigat amarya da ango .
Shine mutane suke tsam manin kodai aure sukayi dan haka yanzu ga wani faifan bidiyo Wanda zai tabbatar muku da abun da yake faruwa a wannan lokacin.