Hukumar hisba Tayan kewa Sadiya haruna Hukuncin wata shida

Kotu ta yan kewa sadiya haruma hukuncin wata shida tana zuwa koyan karatun islamiya komenene dalili ku karanta karin bayanin.

Da far kode sadiya haruna jaruma ce a masana antar kannywood daga baya sai taga abun bazai kai mataba wato taga har kar film din ba zataiba.

Sai tabar masana antar kannywood takoma har kokin ta a cikin social media kamar yadda alumma sukeyin har kokinsu.

To amma ita sadiya haruna wacca a kemata lakabi da sayyada sadiya haruna sai a bubuwan ta ya ban banta dana sauran masu harkoki a social media.

Saka makon wasu kalamai da take furtawa I dan zatai video kalaman nata sunsha ban ban dana wasu mutanan sabo da ita nata kalaman naba tsa takeyi.

Hakna yasa tasami masoya masu tarin yawa saboda kunsan idan mutum yana wani abu wanda yashafi kalamai irin na batsa zakaga yafi wanda yake yin kalamai masu kyau.

Kuma ita jarumar tana wanan kaman batsarne a mazaunin tallan maganin maza da kuama maga nin mata jarumar mai suna sayyada sadiya haruna.

Tana yawan hawa wakokin yabo kamar kasidun zainab ambato Sharif sani janbulo dade sauransu to amma idan tai wata shigar sai kaga bata dace da sunan taba wato sayyada sadiya haruna.

Ana samun mutane da dama suna bata sha war wari a kan tadena irin wannan shigar da takeyi kuma tahau kan kasidar yabon ma aikin Allah fiyayyan halitta shuga bammu annabi Muhammad S.A.W.

Jarumar sai tai burus da maganar mutane tacigaba da har kokinta ana nan sai wata rana Jami’an hukamar Hisba suka kamata.

Ba yan sun kamata sai akka kaita kotu nan take kotu ta yanke mata hukuncin da yadace da ita shin zakuso kusan wanna hukun cine.

Ba wani hu kuncine mai tsananiba Hukuncine mai sauki to amma fa agurin wani. zaiga wannan hukun cin mai tsananine sosai.

Kafin kusan hukun cin ya kamata kusan yadda jama’an hisba sukai sha kalubale sabo da sun kama ita sadiya haruna.

A lokacin da sukai ram da ita sai wata jaruma a cikin masana antar kannywood ta fito taiwa hukumar hisba bara zana.

Da cewa idan ba susaki sayyada sadiya haruna ba to zata to nawa man yan jami’an hisba asiri.

Hartai kira ga huku mar hisba tana cewa ya kamata sudena shiga tsa kanin bawa da ubangiji to amma fa duda barazanan da taiwa hukumar hisba.

Hakan baisa hukumar hisba ta sau rari koken umma shehu ba hukumar hisba de bata cewa umma shehu komai ba.

Sai wasu jarumai a cikin masana antar kannywood su kuma sukai wa umma shehu tatas masu zaginta na zaginta masu yimata na siha suna yimata na siha.

Ba yan kotu tayan kewa sadiya haruna hukuncin wata shida tana zuwa makkaran tar koyan karatun adinin muslinci.

Sai hukumar hisba tatuna da jaruma umma shehu da taso tai musu kazafin cewa mayan jami’an hukamar hisba sumafa a kwai yan iska.

Nan take sai hukumar hisba ta kaiwa jaruma umma shehu sakon gayyata a kan tazo ta amsa wasu tam bayoyi.

Sai dai kuam har yanzu alumma basusan meyafaru tsakanin hukumar hisba da umma shehu ba bayan taje office din hukumar tasuba.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *