An kama saurayin da yai gar kuwa da Qaninsa ya karbi miliyan 5

labari dadumi duminsa yanzu yanzu wani Dan jami’a yayi gar kowa da kanin sa innalillahi wa inna ilaihim raji’un duniya tazo karshi.

Ya kama ta kusan han yar da wannan mata shin yai amfani da ita wajan sace ka ninsa wato yadda yai gar kuwa da dan uwan sa.

Shi de wannan saurayin ya hada bakine da a’bokin sa wajan sace Dan uwan sa karamin yaro duniya kenan wa yan nan samarin sun shiga hannune ba yan wani abu zakuji menene yasa.

Mun sami rahotan cewa daga bakin kakakin yan dan jahar SP gambo isa an sami nasarar wa yannan ma tasan wan suke karatu a jami’a kuma suna aji na 3 ne a jami’ar.

Sanin kan kune sace sace da gar kuwa da mutane ya yawai ta a’arewa cin Nigeria maso yamma kana zaune sai dai kaji cewa wani yayi gar kuwa da dan uwan sa kamarde wannan.

Daga cikin rahotan nin zakuji SP gambo isa ya fadi suna yan wa yan nan matasan da sukai wannan aika aikan ga suna yan nasu kamar haka nafa ko shine.

Abdulrahman Abdullahi, na biyu kuwa shine aliyu Ibrahim, wa yan nan matasan guna biyu sun nemi naira miliyan 5 daga wajan baban yaran shi kuma baban yace ba zai bada naira miliyan 5 ba.

Sun wannan ja yayyar ne da’ike Allah ya rubuta cewa za’a kamsu shine a kai amfani da salon zamani domin a cimma wa yan nan masu gar kuwa da mutane koda Allah yasa aka kama su sai aka ga bawai sa babbin fuska bane sanan nune.

Kai daga kar shema in takai ce muku wannan masashin da ya hada baki da wani domin su sace dan uwan sa kamar yadda muka sami labarin cewa.

Dalin wannan gar kuwar shine tsakanin mahai fiya yaran da wanda da baban wa yanda sukai gar kuwar sun sami sa banine, Wanda hakan yasa samarin sukai amfani da hakan wajan yin gar kuwa da wannan yaran.

Ma haifin yaran bayan sun nemi naira miliyan daga wajan sa sai shi kuma yace ina hakan bazai yi wuba sam ba zai bada naira miliyan 5 ba bawai dam baya san yaran neba a’a Allah ne yasa yai musu gar damar.

Domin Allah ba Azzalimin sarki kineba sai dai bawa ya zalunci kansa da mugun tarsa yan sanda sunyi iya kokarin su akan wannan lamarin kuma alhamdullillahi an sami nasara sosai.

Domin an kama wayan da ake nema ido bude ba rufe ba wa yannan matasan zasu karbi hukunci dai dai da irin abun da suka ai’kata muna rokun Allah ya tsare mu daga sharrin masu shrri kuma ya kare mu daga dukkan wani abu na cutar wa.

Su kuma wa yan nan samarin yan jami’a Allah yashir yesu idan masu rabon shiri yane in kuma basu da rabo to Allah ya mayar da a’niyar su ta koma kansu ameen summa ameen.

Kuci gaba da bibi yarmu a wannan shafin namu mai suna (LABARAN HAUSA.COM.COM) domin kasan cewa da zafafan labarai dadumi duminsu da zarar mun saka,

Kudu ba kasa kadan za kuga wajan yin comment section kuyi mana comment muji ra’ayin ku a kan wannan shafin namu muna godiya da ziyara🙏🙏🙏🙏

2
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *