Sakon kulle tiktok ya isa kunnan Dr isa ali fantami babbar magana ya kama ta kowa ya kalli wannan faifan video..

Labari dadumi duminsa daga karshe dai Dr isa ali fantami yayi aran gama da sakon rufe manhajar tiktok a fadin Nigeria sabo da wasu yan dalilai.

Ficaccan malamin addinin muslinci Dr isa ali fantami wanda a yanzu ya kasan ce daya daga cikin ministoci da suke mulki akar kashin mulkin baba Buhari.

Wasu da yawa daga cikin zasu ce to menene hadin Dr isa ali fantami da kuma manhajar tiktok a wannan lokacin amma ga wayan da basu san aikin muka min isa ali fantami ba.

Sabo da haka a yanzu haka muna tafe da wani faifan bidiyo wanda zai muku karin haske akan wannan batu narufe manhajar tiktok a doran kasar Nigeria.

Ga video.

Daga karshe muna so muji ra’ayin ku akan wannan lamarin sannan kuma muna mika godiya ga masoyan wannan shafin namu mai al’barka…

Sakon kulle tiktok ya isa kunnan Dr isa ali fantami babbar magana ya kama ta kowa ya kalli wannan faifan video..

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *