Sabuwar wakar rarara SHEKARA _6_ BUHARI

Ficaccan mawakin yan siyasa dauda kahutu wada aka fi saninsa da “Rarara” yasaki sababbin wakokin da yasa alumma suka hadamar kudi yaiwa “Muhammadu Buhari” waka

Wannan wakar yayi alkawarin nuna ai yukan da “Buhari” ya yiwa talakawa afadin Nigeria tun daga hawan sa mulki mafar ko zuwa yanzu wato shekara shida kenan

Zaku sauraran wannan wakar ko kuma ku sauke ta akan wayar ku ta android LABARANHAUSA.COM

0
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *