Sabuwar wakar Abdul d one Barira
Yaude ficaccan mawakin kannywood wato “Abdul D one” ya saki sabuwar wakar sa mai taken “Barira” wakar an saka kalaman sosai,
Zaku iya sauraran wannan wakar ko kuma ku sauke ta akan wayar ku ta android mun gode kuci gaba da bibiyarmu a wannan shafin namu na “LABARANHAUSA.COM“