Sabuwar wakar Abdul d one _ alkalami
Yaude ficaccan mawakin kannywood wato “Abdul D one” ya saki sabuwar wakar sa mai taken “Alkalami” tabbas wakar an saka kalaman sosai,
Zaku iya sauraran wannan wakar ko kuma ku sauke ta akan wayar ku ta android kuci gaba da bibiyarmu a wannan shafin namu na “LABARANHAUSA.COM“