Sabuwar hira da Fresdo na cikin shirin labarina akan soyayyar sa da sumayya
Yau mun kawo muku cikakkiyar firar da akai fa “Fresdo” na shirin labarina shiri mai dogon zango wanda kamfanin Aminu saira yake gabatar dashi a duk sati.
Ficaccan jarumin masana antar kannywood mai suna “Isah” wanda akafi sanin sa da fresdo a cikin shirin labarina an sami damar tattau nawa dashi akan shirin na labarina.
Da farko dai wannan jarimin yace ana kiransa da sunaye uku nafarko shine sunan sa ma gaskiya wato “Isah”, 1 feroskhan, 2 Fresdo, 3 wa yan nan sunaye guda uku.
Dukka sunayan sane kuma ana kiransa da kowanne suna nafarko dai shine sunan sa na gaskiya, suna nabiyu kuwa sunan wasane na uku kuwa shine ya sami sunan a cikin shirin labarina.
To yanzu dai gashi mun kawo muku cikakkiyar tattau nawar da akai dashi ga bidiyan nan akasa sai ku kalla kuji dukkan abun yafaru a rayiwar sa tun kafin yafara harkar film a kannywood.