Sabon rikici yabarke tsakanin Naziru sarkin waka da jarumi Ali nuhu akan sarau tar kannywood babbar magana daman ance ba’a sarki biyu agari daya…

Wata sabuwa ta bulla tsakanin Mawaki Naziru sarkin waka da jarumin kannywood ali nuhu wanda ake kiran sa da sarki a masana antar kannywood.

Wani faifan bidiyo da mukai arba dashi akan manhajar YouTube akan tashar Real Dan Mama TV bidiyan ya bamu mamaki sosai sabo da abun da mukaji.

Kowa yasan ana cewa Ali nuhu sarki acikin masana antar kannywood shima kuma Naziru anace masa Naziru sarkin waka acikin masana antar kannywood.

Sabo da haka kun san ana cewa ba’a saki daya a guri daya dan haka yanzu dai ga wannan faifan video kuji abun da yake faruwa tsakanin Naziru da ali nuhu

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka mu kasan ce da ku ako da yaushe domin samun zafafan labarai dadumi duminsu.

https://youtu.be/ozRjEUlLaD4
2
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *