Sabon rikici!! wani zai hauka ta ayatullahi tage acikin masana antar kannywood sabo da Sun sami sa bani

Wata sabuwa wai inji dan cha cha rigima tana shirin ballewa tsakanin babban darak ta Aminu s bono da kuma jarumi ayatullahi tage sanan da Kb International.

Abun kunya baya yiwa jaruman kannywood yawa wani lokacin, rikicin ya barke saka makon wata budurwa da take san ayatullahi tage shi kuma baya kaunar ta.

Dan haka shine Aminu s bono yake gaya ayatullahi tage abun da ya keyi gaskiya bai dace ba shi kuma ayatullahi tage bayan san hakan yanzu dai batare da bata lokaci ba ga bidiyan nasu.

To masa Allah nasan bayan kun kalli wannan bidiyan kun gane menene yake faruwa tsakanin ayatullahi tage da Kb international da kuma Aminu s bono muna so muji ra’ayin ku akan hakan.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaran hausa. com

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *