An gano Dalilin sauke sabo na nono Da sale mamman

Ga Dali lan da yasa Muhammad buhari ya sauke ministoci har guda biyu na far ko sabo na nono ministan noma.

Na biyu shine injiniya sale mamman ministan watar lan tarki ya kamta kowa yasan menene da lilin saukesu.

Shugaban kasa Muhammad Buhari ya lashi ta kobin sauke mu tane da dama sabo da wasu da lilai ya farane da sabo nono da mamman.

Ya tauna wanan tsa kuwarne tasau ke ministoci gu da biyu domin a’ya taki yayi kan ta.

A wasu rahotanni da suka sa memu mun sami labarin cewa shi Muhammad Buhari wananne karo na farko da ya fara cire ministocin sa da kansa.

Sa ka makon hakan kuwa shine ministan noma sabo na no no ana zair ginsa da gazawa a ban garan har kokin dasu suka shafi noma.

Ka mar de yadda wasu suke ganin shi kanshi Muhammadu Buhari ya gaza wajan abu buwan da yai al kawarin yi a lokacin da yake neman kujerarsa.

Al’umma sunyi ma makin yadda buhari yasau ke ministoci har guda biyu a lokaci daya kuma a wata majiya musami rahotan cewa.

Da a kwai wa yanda za’a sauke anan gaba ko kuma a sauya musu kujera tab bas Muhammadu Buhari ya lashi ta kobin cire ministoci da dama.

Shi kuwa sabo na nono ministan noma an cire shine sa kamakon GA za warsa da kuma rashin kwazo.

Yanzu kuma zakuji menene da lilin sauke ministan wutar lan tarki wato sale mamman.

Ko wade yasan da cewa ta lakawa suna fama da wahalar wutar lan tarki a fadin Nigeria mu samman ma yan arewa cin Nigeria.

Da farko de shi minista sale mamman ya kaaance a bokin Muhammadu Buhari ne shima sabo na nono a bokin sane.

Shugaban kasa ya fara aiki da ministoci sane tin daga 2015 bayan anyi zaben 2019 Muhammadu Buhari sai bai canza ministocin saba.

Sai ya cigaba da tafiya dasu manyan hadiman Muhammadu Buhari sunyi makin yadda lokaci daya shugaban kasa ya sauke ministoci har guda biya kuma manyan abokansa.

Shafin mu mai al barka mai suna LABARAN HAUSA. COM yayi kokari ya nemo muku da lilin sauke ministan noma da ministan lantarki.

Sai dai wani hanzai ba guduba ya kama kusan menene manufar shugaban kasa a kan wannan al’ amarin Buhari yace a kowanne taran majalissar zartarwa.

Do lane kowa ya bayyana Aikin ma’aikatarsa a gaban majalissar zar tarwa idan bahakaba kowa zai gane kuransa.

A’lamomin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna cewa da ganan harzuwa ya sauka daga kan mulki zai cigaba da sauke ministocin da basu daceba.

Duda Muhammadu Buhari shi ne ya zabi wa yan nan ministocin amma hakan bai hana shi sauke suma.

Muna so muji ra’a yoyinku dan gane da sauke ministoci da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fara daga jiya zuwa yau.

Nasan wasu zasuce shima ya da dama sauke shi al’umma zasuyi. wasu kuma zasuce tin a baya bai sau keba sai yanzu.

To mude al’ummar kasar Nigeria bamu da wani zabi illah muce Allah ya kawo man sassauci a rayiwar mu baki daya.

MUNA GODIYA DA ZIYARA DA KUKA KAWO MANA SHAFINMU MAI SUNA (LABARAN HAUSA. COM)

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *