Rayuwa kenan, Ubangiji Allah ya sa mu dace Baiwar Allah abar tausayi…😥😥

Allah Sarki, Ku kalli Bidiyon wannan baiwar Allah abar tausayi, Wannan baturen ya taimaka rayuwar ta sosai sosai yayi abinda ba a taba tsammanin zai iya aikatawa ba,

Shi wannan bawan Allah ya fidda wannan baiwar Allah daga cikin kunci da bakin ciki a yayin da take ciki da wahala na rayuwa duka ya fidda ta, hakikanin gaskiya ni na yedda so makaho ne

tunda har wannan bawan Allah zai iya barin kasar su masu fararen mata yazo nan Afrika Nan din ma a cikin kauye sannan ma yaje ya auro macen da ta kasance bazawara ce bama budurwa ba

bazawarar ma mai ya’ya’ har guda bakwai gaskiya wannan al amarin ya kai a fade shi, wannan shi ake kira da soyayyar gaskiya, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen

Ga Bidiyon Video

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *