Yanzu yazun babban Ma wakin yan siyasa Yarsu isyaku

Innalillahi wa inna ilaihim raji’un yanzu yanzu anyi rashin babban ma wakin shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Ka mar yadda ku kasani sha ha rarran ma wakin na mai suna isyaku forest kuma shi din ya kasan ce babban a bokin rarara ne.

Ya yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari wa koki da dama masu dadi sosai a kwai kuma wanda su kayi tare da babban ma wakin nan mai suna rarara.

Wa nan labarin ma da ga shafin rarara muka sa moshi ka mar yadda ya wallafa a shafin sa na Instagram a yau yau dinan isyaku forest ya kasan ce ma wakin da yafi kowa yiwa Muhammadu Buhari waka.

Na san wasu zasu ce to rarara fa tabbas rarara yana daya daga cikin man yan ma waka na Arewa cin Nigeria baki daya in dai waka ka keyi da yaran hausa to lallai rarara yasha ga banka mu samman ma a ce wakar siyasa.

To amma shi kuma isyaku forest ya sami lambar ya bo nacewa yafi ko wanne ma waki yiwa Buhari waka ba wai yafi ko wanne ma waki iya waka ba.

To isyaku forest shine Allah ya yi masa rasuwa yau ranar a sabar 4 ga watan September shi kara ta dubu biyu da a shirin da daya 2021.

Allah sarki rayiwa Allah yasa ya huta Allah yasa al’janna ce ma komar sa Allah yasa chan tafi mar nan gidan duniya.

Wani a bu da ya kama ga kowa ya sani a kan isyaku forest a kan rayiwar sa ta har kar waka babban ma wakin nan mai suna rarara I dan kun kula za kuga bai fiya yin waka da wani ma waki ba.

Amma kuma du da haka sun sha yin waka da marigayi isyaku forest sa boda shima ya iya waka sosai shine ma wanda a al’umma ta nuna tace yafi ko wanna ma wami yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari wakoki.

Ni kai na ina ya wan sau raran wa kokin da sukai da shi da mawaki rarara sabo da wakar da na fara sairara tasu wacca suka yiwa Buhari wakar ta fita sosai.

A’halin yanzu mu sai dai muce muna mi kawa yan uwan sa da ya yan sa da a bokan sa da dikkan dan ginsa ta a’ziyar rasuwar sa kuma Allah ya basu ha kurin rashin dan uwan su ya yansa Allah ya basu hakurin rashin mahai finsu ameen summa ameen.

Da man haka duniya ta ke du wanda yazo zai tafi komai Jima wa komai kuma rashin Jima wa sai antafi dole domin kuwa Allah yace kullu nafsin zahikatul mauti duk kan mai rai zai zamo mamaci inna lillahi wa inna ilaihim raji’un.

Da ni mai rubu tun da kai mai karan tawar kowa zai tafi sai dai muce Allah yasa mu cika da imani kuma Allah yasa mu mutu a cikin addinin muslinci.

Wa yanda suka rigamu zuwa Allah ya jikan su da rahama ya sa al’janna ce ma komar su da na biyirrahanati shugaban annabi Muhammadu S.A.W.

Muna godiya da ziyara zuwanan website dina mu mai suna (LABARAN HAUSA. COM)

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *