Rahama sadau Da yan uwan ta Mata uku da suke kama

Jaruma rahama sadau da yan uwan ta mata guda hu uku cikak kyan ta rihin rahama sadau a cikin masana antar kannywood.

An yi wata jaruma mai suna rahama sadau a masana antar kannywood ta sami kar buwa dari bisa dari a gurin al’umma.

Kuma jarumar ta na da yan uwa mata har guda uku wan da suke uwa daya uba daya kai ko kuma uba daya uwa ko wa da tasa domin suna mutukar kama da junan su sosai ka fin muci gaba da ba yani ga hotan su nan ku kallah.

Ga kuma su na yan su daya bayan daya ta far kon itace 1 rahama sadau ta biyu 2 itace ayeesha sadau ta uku 3 itace zeey sadau ko kuma kuce zainab sadau 4 itace teema sadau.

Ga ba yannan ko wacce da ga cikin su jaruma rahama sadau ta shiga masana antar kannywood ta ban garan sarki ali nuhu kar yadda mu kasami ba yanai.

Rahama sadau ta taka rawar gani a masana antar kannywood sosai kuma ga kadan daga cikin fina finan da ta taka rawar ga ni a cikin su.

Mati da lado Da kuma duba rudu Da kuma tsakar dare Dade sauran su Amma a halin yanzu ita jarumar bata cikin masana antar kannywood.

Rahama sadau ta shiga masana antar kannywood ta fita ta ya kai a kallah sau uku wa suma suna cewa korarta a keyi i dan ba kuman taba a baya ta taba yi wani kus kure da ya jawo har a kaiwa fi yayyan halitta shugaban mu annabi Muhammadu S.A.W.

Ba tanci sabo da wan nan kuskuran nata a wannan lokacin ma sai da manyan kannywood suka kore ta a cinkin masana an tar ta kannywood.

Tin daga nan jaruma rahama sadau bata kara shiga masana antar kannywood ba har zuwa yanzu sai dai da a kwai wayan da suke yin mutun ci da ita jarumar.

Shau ran yan uwan ta mata guda uku kuma kowacce da har ko kin da takeyi ka mar dai sai da ka yan kwalliya irin su makeup da de sauran su.

Wa su suna cewa Ayeesha sadau itace babbar su wasu kuma suna ga nin rahama sadau ce babba.

Su kuwa daman sauran kana ganin su kasan sune kananin kamar de zeey sadau Muna fatan zaku sawa rayiwar rahama sadau da ta yan uwan ta mata guda uku da sau tan yan uwan ta maza guda biyu albarka.

A halin yanzu rahama sadau da a lama so take ta koma yin fina finan India saka makon ganin wa su hotunan ta da mayan jaruman kasar India da kuma mayan producers na kasar India.

To mude koma ina ta koma sai dai muce Allah ya tema keta a kan Qud rinta na al kairi sa bo da mutane da dama suna murukar fina finan rahama sadau.

Rahama sadau ta kere wa yan uwan ta mata ma msu yin har kar film ko menene sirrin ko a shafin tana Instagram ta da tarin fallows sosai ga sha fin nata kuduba ku gani.

1
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *