Rahama sadau taraina addinin muslinci Wani mutum ya tona mata asiri iya wannan abun sai ya jifamu cikin wani hali

Jaruma rahama sadau tana daya daga cikin jaruman masana antar kannywood wato hausa film kenan a yanzu haka rahama sadau ta tabo mutane.

Sabo mafi yawancin mutane suna cewa tarai na addinin muslinci kunsan mai tayi kuwa zamu saka muku wani faifan bidiyo kugani da ida nuwan ku.

Mutane da yawa sunce sun daina yin magana akan jaruma rahama sadau amma yau tunda tai wannan abun suka ce sai sunyi magana akan ta a yanzu.

Ga wani faifan bidiyo akan zai muku karin haske sosai sabo da ance magana abakin mai ita tafi dadi sosai idan kunga bidiyan sai kuyi mana comment.

0
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *