Rahama sadau zata rara Futowa a’cikin fina finan India

Dadumi duminsa; jaruma rahama sadau ta isa kasar India domin cika muradin ta ya kamata kusan ta yaya rahama sadau taje India.

Lallai rahama sadau tana so ta ajiye ta rihin da bawan da ya taba ajiye wa a cikin masana antar kannywood domin a’lamu sun nuna ta daf da fitowa a cikin wani babban fin din da za’ai a India.

Sabo da yanzu haka jaruma rahama sadau ta isa kasar India tana haduwa da manyan jaruman India da director da producers na India.

Kaf ta rihin masana antar kannywood babu wanda ya taba irin wannan abun da rahama sadau tayi idan ba ku manta ba kunsan jarumar ta dade da fita daga masana antar kannywood.

Sabo da wasu yan dalilai da suka faru abaya lokacin da take cikin masana antar kannywood, sai rahama sadau ta dau ko wani tsari wanda bai al’umma da manyan malamai suke ganin wannan abun da ta keyi ya sabawa addinin muslinci.

Kowa yasan menene rahama sadau ta yi a’baya, wanda ya sa jama’a sukai sukai ta tir da a’bun da ta wanda zai iya zama cin mutunci ga al’ummar musumai da shi kanshi addinin muslinci.

Ganin haka su kuwa manya manyan masu fada aji acikin masana antar kannywood kamar su Ali nuhu, lawan ahmad, musa mai sana’a, dade sauran su.

Suka fito su kai mata magana ko ta dena jawo musu ma gana ko kuma ta dau mataki a’kan ta, a she wannan maganar rahama sadau ba taji dadin taba.

Sabo da maganar da sukai mata kai wasu ma saida suka zazzage ta to tin daga namfa raham sadau ta bar harkar film Din a cikin masana antar kannywood.

Sai ta koma har kokin ta da wani ban garan dan ka marde irin tallace tallace da a’keba manyan sanannu aduniya.

To tin daga nanne fa mutane suka fara ganin jaruma rahama sadau da manyan jarumai na kasar India, hakan ya janwo cece kuce sosai a cikin al’umma.

Mutane suna ta radde radin rahama sadau ta fara fin Din India a lokacin hotuna sukai ta yawo a social media sosai to komai de a’lokacin sai ya lafa mutane sukai shiru da maganar.

Sabo da rahama sadau taki tafito tai ma gana shin tafra fin Dinne ko kumade ziyara kawai ta kaiwa su jaruma shirya fina finan na India sai kuma kawai a wannan lokacin.

Sai kumawasu kawai ga wasu sa babbin hotunan jarumar Tare da wani babban actor wanda a kai film din bagi ba kirish ba da yan wanda ba sai mun kama sunansa ba.

Domin zamu sa kamu ku fuskar shafin sa na Instagram sabo da ya kamata kusan shi sosai.

Ko a yanzu mutane da dama suna al’fahari da wannan jarumar wato rahama sadau kamar kannan ta da sauran yan uwanta da kuma masoyan ta na fadin duniya baki daya.

Ko yan uwan rahama sadau da suka ga ta yi wannan sabon posting din da wannan babban jarumin sai da sukai mamaki sosai bari kuga rubutun da kan warta tayi bayan tasa hotan rahama sadau Din a shafin ta sabo da murnar yar uwar ta ta kusa cika babban burin ta nayin film Din India.

4
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

3 thoughts on “Rahama sadau zata rara Futowa a’cikin fina finan India

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *