Qurun kus gaskiya tayi halinta afito a bayyana wanda suke dasa hannu akan kashe muta nan arewa

Hakika al’amura sun yi muni a arewaci Najeriya ta yadda ‘Yan Bindiga suke kashe Mutane basu ji ba basu gani ba,

Hakika al’amura suna cikin wani hali a Najeriya komai ya tabarbare babu wani mai hankali da zai musanta hakan,

Tun hawan wannan gwamnatin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari har yanzu babu inda ake kashe
mutane irin arewa.

Tabbas akwai rashin imani irin yadda bata gari ke bude wuta kan fararen hulla da jami’an tsaro musamman a arewacin Najeriya, abu ne mai matukar tada hankali da kada zuciya.

Tabbas labarin mummunan harin da aka kaiwa wasu Mutane akan hanyar su ta zuwa neman abin ci inda aka kashe Mutane 42, hakan ya zama abin takaici matuka.

Ina mika sakon ta’aziyya ga al’ummar jihar Sokoto da kuma gwamanati jihar, da kuma iyalan wadanda abin ya rutsa dasu lallai ya kama ta jami’an tsaro kara zage Damtse wajan yin aiki tukuru.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *