Qurun kus an gano Dalilin da yasa Buhari baya magana idan an kashi dan arewa wai ashe sabo da…
Kamar yadda kuka sani a ‘yan kwanakin nan ana yawan kashewa mutane musamman mutanen da suke arewacin nageriya inda ake musu kisan gillah.
kuma kisan wulakanci wanda a yanzu haka ake tsaka da maganganu akan mutane sama 42 da aka kone su a jihar sokoto, shugaban Kasa Muhammad Buhari yana yawan shan maganganu.
Daban – daban akan wannan abin dake faruwa a arewacin nageriya, inda jama’a suke magana kan cewa yayi shiru tare da nuna halin ko in kula akan lamarin.
Inda a wannan lokacin jaruman- Masana’antar kannywood suke ya wan martani akan wannan ta’addancin da yake faruwa a arewacin Nageriya,
Wanda a halin yanzu aka yanke shawarar fitowa zanga-zanga domin jama’a su nuna cewa sun gaji da ta’addancin da yake faruwa a yanzu haka,
Mawakin masana’antar kannywood Abdul d one yayi magana mai zafi kan shugaban kasa Muhammad Buhari, inda ya nuna cewa daman shi burinsa a duniya ya aurar da ‘Yayan sa.
Mawakin ya kara da cewa: daman tunda ya samu ya aurar da su shine munka zamo wulakan tattu a wajen sa ga abinda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta Instagram.