Qalu innalillahi yadda yan ta adda suka kashe kwamishina a idon mutane wai mai ake san mai da yan arewane

Rahotanni daga Jihar Katsina dake Arewacin Najeriya sun tabbatar da cewa, ‘Yan Bndiga sun kashe wani Kwamishinan,

‘Yan Sanda na Juhar inda suka tabbatar da faruwar lamarin a wani taron manema labarai da daddare.
Kwamishinan ‘Yan Sandan yace:

Tuni an fara bincike kan mutuwar kwamishinan kimiyya da fasaha na jihar ta Katsinan, don haka babu wani dogon bayani da zan iya yi yanzu, sai dai a saurara sai binciken ya yi nisa, a cewar shi. Ya kara da cewa.

Tuni aka kai gawar mamacin asibiti sannan kuma bayanai sun tabbatar da cewa an kashe Kwamishina “Dr Rabe Nasir” a gidansa dake rukunin gidaje na Fatima Shema Estate a cikin birnin Katsina.

Rahotanni daga jahar Katsina dake Arewacin Najeriya na cewa: ‘Yan bindiga sun kashe wani kwamshina a Jihar Katsina dake Arewacin Najeriya, Kwamishinan

‘Yan Sanda na Jihar ya tabbatar da lamarin a wani taron manema labarai a ranar Alhamis, inda wasu rahotanni sun tabbatar da lamarin ya faru ne ranar Laraba da daddare.

Kwamishinan ‘yan Sanda yace: Tuni an fara bincike kan mutuwar kwamishinan kmiyya da fasaha na jihar katsinan, don haka babu wani dogon bayani da zan iya yi yanzu, sai dai a saurara sai binciken ya yi nisa..

A wani faifan video an kama wasu samari sunyiwa yar uwar su ciki 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇😭😭😭👇👇👇

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *