Qalu Innalillahi yadda yake sosa jiki da adda sabo da cuta mai suna shiga kagani
Allahu Akbar, Rayuwa Kenan Yadda Wani Mutun Yake Fama’da Matsanan Ciyar Rashin Lafiya Domin Kuwa Da Adda Yake Sosa Jikin Sa Don Taji Dadi Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Dole Ne Kayiwa Wannan Mutumin Kuka Inka ga Yadda Yake Sosa Jikin Sa Abun Tausayi.

Wanna abu iya shi kadai ya isa ya zamo wa yan baya abun tinani duda akwai dubban abu buwa da idan ka kalle su kai kan ka tinanin ka zai baka lallai akwai wanda shine ya halicce ka bawai kaine kai kan kaba.
Dan haka ya kama ta muna kula da irin wannan abu buwan yanzu dai wannan kuna ganin sa kiri kiri da adda yake sosa jikin sa yana jin dadi domin yakai matakin da hannu bazai iya sosai masa jikin sa yadda ya kama taba.
Dan haka mutane ne mudai na wahalar da kan mu wajan ganjn sai munkai kammu inda Allah bai kai mu ba sabo kowa da arzikin sa idan kana ganin an bawa wasu kudi kai kuma ba’a baka ba to kaje asibiti.
Kaga ikon Allah an bawa kowa yashin lafiya kai kuma da lafiyar ka kaga ko iya haka ya isa mutum yayi yayi dogon tinani Allah yasa mudace kuma yabamu ikon bin abun da yake shine dai dai duniya da lahira.