Qalu innalillahi wannan shine gaskiyar video akan mutuwar mawaki Naziru sarkin waka…
innalillahi wa inna ilaihim raji’un yanzu yanzu baban mawakin nan mai suna Naziru sarkin waka wasu bata garin mutane sun kashe hi a social media.
Amma kuma ya karya ta batun nasu domin yana nan da ransa sabo da haka sai ku bimu domin jin duk abun da yafaru a wannan da Naziru sarkin waka.
Kowa yasan Naziru dai mawaki ne aciki masana antar kannywood wato hausa film kenan a wannan lokacin da muke ciki kamar yadda kuka sanshi yana waka.
Sai a yau kawai Naziru sarkin waka ya ga wani yayi fostin din cewa wai Naziru sarkin waka yarasu hakan yasan mawaki Naziru sarkin waka ya sanarwa.
Da gaggawa sabo da yasanar da mutane masoyan sa dai sauran masu kaunar sa a wannan lokacin da muke ciki kamar yadda ya wallafa wani rubutu akan shafinsa na Instagram kamar haka
Subha nallah