Qalu innalillahi wani babban Director wakokin sambisa yayi hatsarin mota

Rayiwa kenan a yanzu haka acikin wannan labarin ne zakuji yadda wani director hausa film ya gamu da tsautsayi akan hanyar sa a mota dan haka kukuran ta rahotan anan kasa kadan domin jin a wanna hali yake.

Allah Ya jarabci fitaccen Darakta a Masana’antar Kannywood Abubakar S shehu da hatsarin mota a jiya asabar a garin jos, Sai dai Allah ya Kawo abin da sauki rai bai salwanta ba, Abubakar S Shehu Yana daya daga cikin manyan jarumai kuma masu bada umurni a Masana’antar Kannywood.

Yana daya daga cikin manyan masu jagorantar kampanin 3Sp TV wanda sune Suka Fitar da wakoki Sambisa wanda mawaki Sani liliya ya rera sannan kuma yamu baba yake hawa kan wakokin shi kuma Abubakar S shehu shine director na wakokin.

Shafin Kannywood Celebrities a kafar sadarwa na Facebook sune suka wallafa labarin Hatsarin da jarumin yayi a jiya asabar a garin jos, Muna masa Addu’a Allah ya bashi lafia ya kuma kiyaye gaba ameen summa ameen ga dai wani rahoto anan

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *