Qalu innalillahi mutuwar wata Dalibar likita ya giz giza mutane sabo da wasiyya da tayi…

Qalu innalillahi wa’inna ilaihim raji’un wato muma tamu ne Allah yana tasa kuma ta sance gaskiya wata Dalibar likitanci allah ya karbi rayiwar ta alokacin da take tsaka da ne man ilimin kula da lafiya wato zamu iya cewa likita kenan.

A yanzu ne muke samun labarin wannan rasuwa daga shafin “Edunoz” bayan munga rahotan mun bibiyi yadda ai nihin abun yake sai mukai karo da wani fai gan bidiyo wanda zamu saka muku shi.

Domin kuji irin wasiyyar da tabari kafin Allah ya karbi rayiwar ta munsan idan kuka kalli bidiyan za kuji tausayin tausayin ta sosai da sosai kuma za kyi mata addu’a yanzu ku danna wannan gurin na kasa.

👇👇👇👇

VIDEO

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *