Qalu innalillahi macizai sumfara kashe mutane acikin ban dakin zamani
Wata sabuwar masifa da tashigo cikin nirni da kima kau yuka da ake amfani da kayan zamani a yanzu haka rahoto na gaggawa ya kama ya kowa yaji abun da yake faruwa yanzu.
Kuma idan kaji ya kama ta kai shiyarin domin a rabawa yan uwa da abokan arziki, dan haka ga bayani dalla dalla akan abun da muka zomuku da shi, a yanzu an sami wasu macizai yan iska.
Sai mutum yaje zaiyi toilet zai kawai maciji yafito ya kaf tamar sara, kuma wata majiya maikarfi ta tabbatar da faruwar hakan sabo da wasu mutane da abun ya fatu dasu a zahiri.
Dan haka kowa ya kamata yayi abun da ya dace akan irin wannan idan kaje zakai toilet sai kawai kadu ba da kyau sanan ka zuba ruwa sosai ka sake zuba ruwa sosai.