Qalu innalillahi Allah ya yiwa wata jaruma rasuwa kamar yadda ali nuhu ya bayyana…

Qalu innalillahi wa inna lilaihim raji’un yanzu yanzu muka sami wani rahoto daga shafin babban jarumin masana antar kannywood wato hausa film kenan.

Ficaccan jarumi ali nuhu ya bayyana labarin rasuwar wata bai war Allah akan shafin sa na Instagram yau muna fatan allah yaji kam ta darama yasa ta huta ameeen.

Jarumin yayi rubutun ne akan shafin nasa kamar haka “innalillahi wa’inna ilaihim raji’un Allah yaji kanki yayi miki rahama zubaida” wannan rubutu ne kai tsaye da jarumin yayi akan shafin sa.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *