Qalu Innalillahi Allah ya yiwa wata hafizar Al’Qur’ani rasuwa am bayyyana tasha fama da…

Innalillahi Wa’innailaihi raji’un Allaj sarki rayiwa kwanan nan yan mata masu ne man ilimi Yana karbar ra yiwarsu,  a yanzu muka sami labarin Allah ya yiwa Nusaiba Shehu Hafizar Alqur’ani rasuwa.

Yanzu yanzu muke samun Labarin Rasuwar wata matashiya mai suna Nusaiba Shehu Bacirawa rasuwa bayan fama da tai da gajeriyar jinya,

Nusaiba yar asalin jihar kano karamar hukumar ungwago za ai jana’iza ta kaman yadda addinin musulunci ya tanadar,


Muna rokon Allah yaji kanta yay mata rahama mukuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani Ameen.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *