PSG Zata Iya Sallamar Sergio Ramos
kungiyar kollon kafa ta PSG zata iya korar Sergio Ramos, watanni hudu da suka gabata ne kungiyar kollon kafa ta “PSG” tayi signing in din dan wasa “Sergio Ramos” tsohon kaftin din real Madrid
Sergio Ramos ya zo PSG ne a kyauta ba tare da ko sisiba, yazo kungiyar kollon kafa ta PSG a watan Mayu.
tunda dan wasan yazo psg bai buga match ko daya ba sakamakon raunin da yaji a wasan da aka buga tskanin real Madrid vs Chelsea
Le Parisien psg tace bata yedda da cewa sallamar dan wasan kamar cin zarafi sa bane ba.
Sergio Ramos ya yi contragin shekara 2 da kungiyar psg wato 2021 zuwa 2023.
ga abinda psg ta fada a hukumance game da ramos…
sun mai fatan alkhairi da kuma fatan zai dawo kungiyar nan bada dadewa ba.
munsan Ramos ya damu rauni,inji Leonardo bayan psg ta doka lille da ci 2-1 ranar juma’a.
yan jaridu da dama suna sukan dan wasan har ma a kafafan sada labaran sa
psg ta baiwa magoya bayanta hakuri akan da kosawar su akan Ramos..