Play store ta goge Enaira daga man hajar ta sabo da wasu dalilai

An sami matsala “Google play store” ya goge application din “Enaira” daga cikin “play store” ko menene ya faru ku karan ta labarin complete.

A kwana kin nan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kadda mar da “Enaira” bayan an kadda mar dashi ne sai akai masa app.

Aka dora app din akan “google play store” bayan mutane sama da dubu daya sunyi download na app din “enaira” can kawai sai aka ga.

Play store ta goge shi daga cikin ta lamarin da ya jawo ma gan ganun cewa shin menene yasa play store ta cire daga cikin ta.

Hakan ya nuna cewa ya sa bawa dokokin sune sabo da wani abu da bai dace ba ko kuma dai da’a kwai makar kashiya akan tsarin “Enaira”.

A yanzu haka muna ci gaba da bincike akan wannan lamarin idan mun sami yadda muke so zakuji mu da karin bayani, muna so ne musan menene yasa aka suka cireshi.

Rahotanni daga shafin LABARANHAUSA.COM

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *