Nura m inuwa_ft_abu bilal_official music
ficaccan mawaki “Nura m inuwa” ya saki wata waka wadda sukai da shi da “Abu bilal” wannan wakar kamar yadda kuka sani cewa nura yana sakin wakoki duk lokacin da yaso to yanzu ma yasaki,
Kuma mun zo muku da ita a yanzu za ku iya sauraran ta ko kuma ku sauke ta a wayar ku ta android kuci gaba da kasan cewa damu a wannan shafin na LABARANHAUSA.COM dan samun wakoki zafafa,