Nikadai nasan wahalar da nasha lokacin da ina matar Sani danja babbar magana ta tona masa asiri hakan bai kama taba mansura isa..

Mansura isa tayi bayani dalla akan wasu daga cikin jaruman masana antar kannywood wanda sukai aure kuma suka dawo har kar film a yanzu.

Ficacciyar jarumar masana antar kannywood mansura isa ta kalu balanci masu zagin matan cikin masana antar kannywood wanda basu da aure.

Sabo da wasu abu buwa da suka faru da jarumar tsakanin ta babban jarumi sani danja kowa yasan mawaki sani danja shine tsohon mijin mansura isa.

Amma bayan sun rabu mutane suna ta sukan matan kannywood hakan yasa mansura isa tai wannan bidiyan da zamu saka muku shi yanzu ga shinan.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka..

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *