Nikadai nasan irin wahalar Danasha a Auran mu da Sani Danja cewar Mansurah isah..

Mansura isa tana daya daga cikin jaruman kannywood Wanda Allah ya albar kace su dayin aure alokacin da suke kan ganiyar dau kakar su ta film.

Kuma jaruma mansura isa ra auri daya daga cikin fitattun jaruman masana antar kannywood a wannan lokacin da tai aure ta auri jarumi sani danja.

Kowa yasan idan ana lissafin manyan jaruman kannywood idan baka saka jarumi sani danja ana daya 1 ba to zaka saka shi na 2 ko kuma na 3 shine iyaka.

Bayan jarumi sani danja ya auri mansura isa sun dauku tsawan lokaci atare sai kuma daga baya akaji sani danja da mansura isa auran su yamutu.

Ko menene yafaru gamu dau ke da wani faifan bidiyo da jaruma mansura isa take wa yan jarida magana akan sabuwar ta tsohon mijin jaruji sani danja, muna godiya da ziyara sosai.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *