Naziru yasha zagi a gurin al’umma sabo da yace maza suke du kan matan su na aure malamai sun kar yatashi

Labari dadumi duminsa daga masana antar kannywood wato hausa film kenan a wannan lokacin da muke ciki kowa yasan yadda hausa film sukai tasiri acikin al’umma a yanzu haka.

Wani mawaki ya sha zagi da tsinuwa, zagi da tsinuwar sumfara riskar ficaccan mawakin hausa na kannywood wato Naziru wanda kukafi sanin sa da Naziru sarkin waka a wannan lokacin.

Har mata sukai mar cha suna zagin sa a shafin sa na Instagram, a yanzu haka muna tafe da wani bidiyo wanda shine silar da yasa mutane suke zagin sa, muna so idan kun kalli wannan bidiyan.

Ku fada mana ra’ayin ku ta hanyar yimana comment a wannan shafin namu, idan zakuyi comment din sai kudu ba chan karshan kasa zakuga inda akeyi, yanzu dai ga bidiyan kufara kalla.

To masha Allah munsan yanzu haka mun sami Abun fada a baku nan ku muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai suna LABARANHAUSA.COM

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *