Dadumi duminsa; wasu mutane sun Damfari Naziru

Dadumi duminsa wasu yan dam fara sun cucu naziru sarkin waka ya saka naira miliyan 1 a kan du wanda ya tai makeshi.

Naziru sarkin waka yayi kira ga masoyan sa na fadin Nigeria ya kuma basu wata dama ta samun naira miliyan daya 1 a kan du wanda ya te makeshi ya cimma bu katar sa akan mutanan da suke dam faran masoyan sa suna kar bar ku dade daga wa jansu.

Kowa ya kama ta yaji kiran da naziru sarkin waka yayi ya kumace mutane suyi hattara da bai wa wasu bata gari kudade da sunan Naziru su kaba kudi.

Da lilin da yasa naziru sarkin waka ya fito yayi wanan ba yanin shine kamar haka an sami wasu mutane suna amfani da sunan sa suna kar bewa al’umma kudi.

Naziru yace mutan sai sunyi waka da salon mur ya ta sannan sai su turawa mutun ta WhatsApp suce wa mutun naziru ne yayi ma waka.

Sa nin kankune Naziru sarkin waka ya ka sance babban mawaki ne a cinkin masana antar kannywood sa boda hakane yasa mutane suke amma fani fa sunansa domin su cuci mutane.

Da wannan damar hakan kuma yana mutikar cutar da mutane sosai Naziru sarkin waka ya dau da marar yaki da wannan cutar da wasu mutane su keyi da sunan sa.

Han yoyin da Naziru sarkin waka ya ce zaibi wajan dau mataki sune kamar haka da far ko yace zai bada naira miliyan daya 1 ha duk wanda ya bada gudun mowar sa wajan kama wa yanda suke cutar al’umma.

Da yawa daga cikin jaruman masana antar kannywood a’na yi musu irin wannan amma babu wanda ya taba niyar dau kar mataki ks mar yadda Naziru sarkin waka yayi.

Sabo da Naziru sarkin waka ya saka ku dade kima nin naira miliyan daya 1 a kudin Nigeria dan haka kada kuyi kasa a guiwa kuma kuna da damar samun wannan ku dadan ta han yar te makawa Naziru sarkin waka.

Naziru yace duk Wanda yate makeshi idan yaga wa yanda suke cutar mutabe da sunan sa to yar mar maga na domin a san wanna irin mataki za a dauka a kansu.

Kai kuma za’a baka naira miliyan daya 1 kada kubari a baku labari koyi iya kokarin ku inji Naziru sarkin waka za ka’iya bibiyar sa a shafin sa na Instagram domin ku tabba tar da gaskiyar labarin da shafin mai suna LABARAN HAUSA.COM ya kawo muku.

A’halin yanzu Allah kadai yasan mutane nawa suka cuta da wannan mugu war cutar da su keyi idan kai ma a kwai wanda yace katura masa kudade da sunan shine wane indai ba kasanshi to a shawar ce kar katura.

Sai ka tabbatar da cewa kasan mutun ko kuma Wanda yace katura daman kasan shi musammam ma idan sele biriti ne.

Allah yasa mudace ameen summa ameen Allah ya rabamu da mugaye da kuma bata gari wa yanda suke cutar da yan uwa musumai.

KU KASAN CE DAMU A KODA YAUSHE A SHAFIN MU MAI SUNA (LABARAN HAUSA .COM) MUNGODE DA ZIYARA.

kalli video kai tsaye

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Dadumi duminsa; wasu mutane sun Damfari Naziru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *