Naziru sarkin waka yace mazaje susami Bulala su zane matan da suka aura idan suna rashinji
Naziru m Ahmad wanda kukafi sanin sa da Naziru sarkin waka maganar da yafada har yanzu tana nan tana ya mutsa hazo acikin shafikan sada zumun ta wato social media IG, FB, WhatsApp,
Da dai sauran wasu guraran da bamu amba taba a yanzu haka muna tafe da dukkan bidiyo yin da Naziru ya wallafa a shafin na Instagram za kuma kuji abun da malamai suka fada akan maganar.
Shin Naziru sarkin waka gaskiya ya fada kodai kuma ya fadi san zuciyar sane kawai, to dai insha Allahu idan kun kalli wannan bidiyan zakuji kumai da komai kuma za’a share muku tan tama sosai.
Babu kau kau tawa kushi ga cikin wannan bidiyan kuji mai yafaru da abun da Naziru sarkin waka ya furta a social media kuma abun yai ta yamutsa hazo she kace abun tada hankali bayan gaskiya ne