Za’a da katar da film Din labarina sabo da sun raina yan jarida

Labari dadumi duminsa yan jarida sun kalu balanci Naziru sarkin waka sabo da yaci mutun cin yan jarida a cikin film din Labarina.

Yan jaridun da suka kalu balanci film din labarina suna da yawa sosai kai bama yan jarida kawai ba hai da dire bobin manyan motoci kude kawai ku karan ta Dukkan abun da ya faru a shafin labaran hausa. com.

Dafar kode idan kuna kallan shirin nan mai sogon zango wato shirin labarina series za kuga ana satin daya wuce wani dan jarida ya kaiwa naziru sarkin waka ziyara domin yasan ai nihin abunda ya faru.

Da nafisa abdullahi wato sumaiya a cikin shirin na labarina inda nafito dan jaridan yake tam bayar naziru sai shi kuma naziru ya kiba dan jaridar amsa daga kar shema Naziru ya cewa dan jaridar.

Yaje ya nemi wanda abun ya sha wato sumaiya kenan san kuma ya kara da cewa yaran sune marwa Dan jaridar na mota domin ya koma gida wannan ma ganar da Naziru yace a nemar wa dan jari dar na mota.

Shine yasa yan jaridar su kace gaskiya Naziru da ya yan sa aminu saira ba suyiwa yan jarida adalci a cikin wannan film din na labarina ba, Hakan ya samo assaline daga wani dan jarida da ya fara rubutun a’shafin sa.

Daga nan sai dukkan yan jaridar sukka go ya mar baya wannan a yanzu haka ana zaigin film din labarina da cin mutunci ga al’umma da kuma taba ai yukan mutane.

Domin masu tuka man yan motoci ma sunfito sunyi magana akan yadda aka ake zagin masu tuka babbar mota idan mai karan ta wannan labarin bai man taba idan kana kallan film Din labarina.

Za kasan baban sumaiya wato nafisa abdullahi an nuna cewa shi direban babbar motane kuma shine yake iskanci nan kuma yaje yai iskanci nan kunga ana nufin masu tuka babbar mota sai a hankali kenan.

Da dire bobin babbar mota sukaji haka kuma suka fuskan ci abun shirin labarina yake magana akan su kawai sai wani ya fito yayi video mai kimanin minti 4 yana ma gana akan aminu saira da naziru sarkin waka.

Domin ya kamata sudai na ba tawa masu tuka babbar mota suna a’cikin film dinsu mai suna labarina, san nan ya kara da cewa su kansu masu harkar film suna neman tai makon masu babbar mota.

Idan zasuyi wani aikin ba wai ya fadi haka bane sabo da gori ko kuma wani cin mutun ci a’a ya fadi hakan ne domin jaruman kannywood su dai na bata sunan masu tuka babbar mota.

Mu tumin yace abun da yasa yai magana ya kallan film din labarina acikin gidan sa kawai sai yaga an dan ganta masu tuka babbar mota da masu neman mata kuma yana zaune acikin gidan sa da matan sa suna kallan wannan film mai dogon zango wato labaran.

Yace wallahi a wannan lokacin sai yaji kunya sosai awajan matan sa da kuma ya ran sa baki daya, Allah yasa mudace ameen summa ameen.

kuci gaba da bibiyarmu a shafin mai suna LABARAN HAUSA.COM.COM.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

4 thoughts on “Za’a da katar da film Din labarina sabo da sun raina yan jarida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *