Nafisa abdullahi ta turawa Aminu saira wasika Tace ta daina shirin labarina Ashine yasa aka kone sumayya a wajan masu garkuwa da mutane…

Labari dadumi duminsa yanzu yanzu jaruma nafisa abdullahi sumayya acikin shirin labarina series ta aika wa Aminu saira wasikar ajiye aikin shirin labarina.

Wanda za’a shiga wato season 5 kenan idan bamu man taba mutane da yawa tun da suka ga an dai na nuna sumayya acikin shirin labarina suke wani tinani.

Akan cewa lallai alamu sun nuna cewa kamar yadda aka cire mahamud labarina acikin wannan shirin haka kuma za’a cire sumayya ita ma aciki.

Sai ajiya kawai aka ga jaruma nafisa abdullahi ta wallafa wata wasi wacca ta turawa Aminu saira wanda yake shirya film din labarina cewa zata ajiye aiki.

Ga dai bidiyan da zai muku karin haske akan wannan lamarin muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka muna so muji ra’ayin ku

4
3

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Nafisa abdullahi ta turawa Aminu saira wasika Tace ta daina shirin labarina Ashine yasa aka kone sumayya a wajan masu garkuwa da mutane…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *