Nafisa abdullahi da Adam a zango sun ajiye Record a kannywood babu wanda ya taba yin irin wannan abun da sukai Ashe daman abun da yake…

Jaruma Nafisa abdullahi kowa yasan wacece acikin masana antar kannywood mafi yawancin masu kallan hausa film sunsan jaruma nafisa abdullahi.

Sanan jarumi adam a zango nasan indai ana lissafin manyan kannywood wayan da suke da yawan mabiya acikin masana antar kannywood Sai an sako Adam a zango.

Awannan karan muma munga wani abun mamaki atattare da wayan nan jaruman guda biyu Adam a zango da kuma jaruma nafisa abdullahi ko menene wan abun.

Zaku ganshi insha Allahu yanzu muna tafe da wannan faifan video domin share muku tan tama akan abun da kuke san gani yanzu batare da bata lokaci ba ga bayyana nan.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka mu kasan ce da ku ako da yaushe mungode.

1
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *