“Na sha guba saboda na mutu saboda an hanani auren Wanda nakeso…”, Hum Dannan ka kalli bidiyon.

Babbar magana ana wata ga wata, mun samu labarin cewa wata baiwar Allah ta sha guba Don ta mutu se Allah ya taimaketa bata mutu ba

Ke duniya ina zakije da mu ne wannan rayuwa kullum kara bani tsoro takeyi wai ace mace ta sha guba saboda ta mutu Don soyayyar wani

saurayi, kunga Abu kamar a Fina finan indiya, Toh Fatan mu shine Ubangiji Allah yasa mu dace, ya kuma kara shiryar da mu ya kuma kare mana zuriar mu daga

afkawa cikin balai ko wane iri ne ma kuwa, Allah yayi mana kekkyawar karshe, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *