Mutuwar muneerat abdulsalam ta gir giza du wani dan iska na social media 😭😭😭
innalillahi wa inna ilaihim raji’um gaskiya mutane wasu basa tsoran Allah nasan zaku san wannan baiwar Allah mai suna muneerat abdulsalam.
Wacca ta shahara a gurin yin video na batsa da kuma sakin layi tayi wani abu wanda kowa da yaji wasu suna tsine mata wasu kuma suna zazzagin ta.
Sabo da abun da tayi bai dace ba, kun san mai tayi kuwa sabo da iya iskan ci haka kawai tai wani shiri wai tamu tu da kan tafa taje wajan kadan asibiti.
Ta kwanta tasa au diga a cikin hancin ta kuma ta wallafa labarin mutuwar ta da kana ta a shafin ta Facebook ke duniya in zaki da mune Allah yasa mufi karfin zuciyar mu
👇👇👇👇🙏🙏🙏🙏🙏🙌🙌🙌👇👇👇👇