Allah yayi wa Ahmad aliyu tage Rasuwa yau jarumin kannywood

lnnalillahi wa inna ilaihim raji’un yanzu yanzu anyi babban rashi a cikin masana antar kannywood duniya labari anyi rashinne yau Monday.

Allah ya yiwa Ahmad aliyu tage rasuwa ficaacan jarumi a kannywood ya kama ta ku karan ta kadan daga cikin ta rishin wannan ficaccan mai wasan barkon ci wato Ahmad aliyu tage.

Ya kasan ce daya daga cikin wa yan da suka dade acikin masana antar kannywood wanda har ya tasu suna baiwa wannan masana antar gudun mowa kamar yadda ku kasani wannan jarimin.

Ya fito a fina finai da yawa wanda na san baza ku iya man tawa dashi ba idan har muka fadi su nayan fina finan da ya fito kuma ya taka rawar gani a ciki sosai Kamar de yadda ake so shide Ahmad aliyu tage.

Mun sami labarin rasuwar ta sane ta hanyar man yan jarumai masu fada aji acikin masana antar kannywood wato kamr de su Ali nuhu, ayatullahi tage, bbc hausa, husaini danko, sadik sani sadik.

Dade sauran wasu manyan masu fada ajin a kannywood tabbas mutuwar sa nasan zata gir giza mutane da yawa da cikin masana antar kannywood kamar de yadda mutuwar rabbilu musa dan Ibro ta kasance a baya.

Shi ma ibro ya rasu a shekarar ta dubu biyu da goma sha biyar 2015 wannan ya kasan ce abokin Ibro ne ta harkar fina finan hausa kamar yadda suka taba futowa a cikin wani babban film da yai suna sosai.

Daga cikin fina finan da yayi da marigayi ibro da shi wannan wanda ya rasu sha uku ga watan September 13 she kara ta dubu biyu da ashirin da daya 2021 sunan film Din shine na mamajo.

Idan baku man taba za kuji a film din na mamajo yana ya wan cewa wu sai bayan kwana biyu da mar ma gana sai yace wu sai bayan kwana biyu to shine dai Ahmed aliyu tage wanda Allah yayi masa rasuwa Allah ya jikan sa da rahama.

Allah ya ga fartamar zunu bansa ameen summa ameen muma idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani muyi kyakkya wan karshi ameen summa ameen.

Da man haka rayiwa take da yawa daga cikin jaruman masana antar kannywood maza ta mata yara da manya sunra su wasu tun dade wa kamar yanzu mudau Ahmad s nuhu.

Kunga a’lokacin Ahmad s nuhu babban ne shi a cikin masana antar kannywood Allah ya karbi rayiwar sa yanzu kusan she karu goma shak kenan da rasuwar Ahmad s nuhu.

Wan da har yanzu zaka ga da yawa daga cikin manyan jaruman kannywood za kaga suna nuna rashin jin dadin rasuwar tasa duna ya kasan ce ya dade da rasuwa amma har yanzu basu man ta dashi ba.

Daman a yan kwana kinanan idan zuku iya tu nawa mun kawo muku labarin rasuwar wani ficaccan mawa wanda ake kiran sa da isyaku forest shima bai dade da rasuwa ba dukkan su Allah yajikan su da rahama ameen summa ameen.

Kuci gaba da bibiyarmu a wannan shafin namu mai suna LABARAN HAUSA.COM.COM mun gode sosai.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

5 thoughts on “Allah yayi wa Ahmad aliyu tage Rasuwa yau jarumin kannywood

  • September 13, 2021 at 5:46 pm
    Permalink

    Gaskiya munyi babban Rashi fatanmu Allah ubangiji ya gafartamai yakuma masa rahama yasashi cikin wadanda zasu raka manzon Allah SAW gidan sa na aljanah

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *